Ina masu sha'awar gyara ko yin jarabawarsu ta SSC NABTEB O'LEVEL CERTIFICATE?
Muna farin cikin sanar da ku cewa rajistar jarabawar SSCE NOV-DEC 2025 ta NABTEB za a fara ci-gaba a hukumance tun ranar 1 ga August, 2025! Wannan dama ce mai muhimmanci don cimma burin ilimi da samun sakamako mai kyau, abin alfahari da zai ba ku damar samun admission a kowace Jami'a domin yin karatu.
Domin fara rajistarku cikin sauΖi, mu na Ζarfafa muku gwiwa don ku hanzarta ku yi taku rajistar da mu a cibiyoyin mu - Vision International College Hadejia ko kuma Eloquent Grammar Academy dake a garin Hadejia na Jihar Jigawa ta hanyar tuntuΙar lambobin waya dake a Ζasa cikin sauΖi.
π +2348037474460
π +2348050574430
π +2348022033500
π +2349091196556
Ma'aikatanmu a shirye suke don bayar da amsa ga dukkan tambayoyinku, da tallafa muku a duk matakan rajista. Kada ku rasa wannan dama don tabbatar da matsayin ku a jarabawar SSCE 2025 NABTEB.
Muna sa ran ganinku kuma muna fatan alheri a jarabawar da ke tafe. Ku yi rajistarku a Vision International College Hadejia ko Eloquent Grammar Academy Hadejia da zarar amfara. Ku Ιauki mataki na farko don buΙe wata makoma mai haske!
Da fatan alheri,
Director Schools
WhatsApp Only 08050574430
No comments:
Post a Comment